Yan’uwana masu girma (maza da mata) muna gaiyatar ku zuwa taron kara wa juna sani, daura kan: “Menene Musulunci”?

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu. Yan’uwana masu girma (maza da mata) muna gaiyatar ku zuwa taron kara wa juna sani, daura kan: “Menene Musulunci”? Mai sharhi: Dakta Haisam Sarhan. Malami a Masallacin Annabi (sallallahu Alaihi wasallam) kullum za’a watsa darasi guda tareda jarabawar lantarki a tashar:https://t.me/hsarhan1_5Ta yanar gizo gizo:https://alsarhaan.com/?lang=hauJimillar kwanakin Seminar: …

Read More »

SIYAAM

Bismillahir rahmanir Rahim AZUMI wato, SIYAAM a harshen larabci, shine: Kamewa. A shari’a kuma, Bauta wa Allah, ta hanyar kamewa daga cin abinci, da abin sha, da sauran ababen da suke karya azumi, daga ketowar alfijir na-gaskiya, zuwa faduwar rana. RUKUNNAN AZUMI Niyyah.Kamewa daga ababen da suke karya azumi. KARKASUWAR …

Read More »

Mustahabban Hajj

1- Yin wanka gabanin harama, da shafa turare, da sanya mayafai biyu farare. 2- Yanke farce, da aske gashin da ya wajaba a aske shi gabanin harama. 3- Ɗawafin ƙudum ga Mai hajjin ifradi da ƙirani. 4- Sassarfa a cikin kewaye uku na farkon ɗawaful ƙudum. 5- Idɗiba’i a cikin …

Read More »

Wajiban Hajj

1- Yin harama daga miƙati. 2- Tsayuwa a Arafah har zuwa dare. 3- Kwana a Muzdalifah. 4- Kwana a Minah, a dararen kwanakin tashriƙ. 5- Jifan duwatsu (Sheɗan). 6- Aski ko saisaye. 7- Ɗawafin bankwana, ga wanda ba Mai haila ko Mai jinin biƙi ba

Read More »

Rukunan Hajj

Rukunan Hajj 1- Yin harama, wanda shine niyyar shiga ayyukan hajji. 2- Tsayuwa a Arafah. 3- Ɗawafin ifadha, yana kasancewa bayan tsayuwa a Arafah. 4- Sa’ayin hajji tsakanin Safah da Marwah.

Read More »

01 Sharhin Usulus salasa, Me ya sa muke karanta Tauhid?

Shirin atta’asilul ilmiy na cikin Lataroni, takaitacce, Matakin farko (littafin Usulus salasa, littafin Kawa’idul arba’i, littafin Nawakidul Islam) Shirin ya kunshi takaitaccen darasi (na tsawon mintuna uku), tare da tsara su a cikin zane, da kuma jarabawar internet akansu. Wannan darasin akwai shi da Larabci, da Hausa da kuma yaruka …

Read More »