01-19 Sharhin Usulus salasa, 2- (Gabatarwa mai muhimmanci, gabanin fara karatun littafin Usulus Salasa)

Shirin Atta’asilul ilmiy na cikin na’urar Lataroni, a takaice, a matakinsa na farko (littafin Usulus salasa, littafin Kawa’idul arba’i, littafin Nawakidul Islam)
Shirin ya kunshi takaitaccen darasi (na tsawon mintuna uku), tare da tsara su a cikin zane, da kuma jarabawar internet akansu.
Wannan darasin akwai shi da Larabci, da Hausa da kuma yaruka mabanbanta, http://sarhaan.net/?p=514
Taimaka mana, wurin yada Tauhidi, ta hanyar tambaya da amsa. Allah ya sanya ka zama mabudin alheri, Amin.

https://drive.google.com/drive/folders/16kTSlGk6N0Dg9w_TectJsjIEQA3xFAz7

Check Also

Mustahabban Hajj

1- Yin wanka gabanin harama, da shafa turare, da sanya mayafai biyu farare. 2- Yanke …