Wajiban Hajj

1- Yin harama daga miƙati.
2- Tsayuwa a Arafah har zuwa dare.
3- Kwana a Muzdalifah.
4- Kwana a Minah, a dararen kwanakin tashriƙ.
5- Jifan duwatsu (Sheɗan).
6- Aski ko saisaye.
7- Ɗawafin bankwana, ga wanda ba Mai haila ko Mai jinin biƙi ba

Check Also

Mustahabban Hajj

1- Yin wanka gabanin harama, da shafa turare, da sanya mayafai biyu farare. 2- Yanke …