Yan’uwana masu girma (maza da mata) muna gaiyatar ku zuwa taron kara wa juna sani, daura kan: “Menene Musulunci”?

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu.

Yan’uwana masu girma (maza da mata) muna gaiyatar ku zuwa taron kara wa juna sani, daura kan: “Menene Musulunci”? Mai sharhi: Dakta Haisam Sarhan. Malami a Masallacin Annabi (sallallahu Alaihi wasallam) kullum za’a watsa darasi guda tareda jarabawar lantarki a tashar:
https://t.me/hsarhan1_5
Ta yanar gizo gizo:
https://alsarhaan.com/?lang=hau
Jimillar kwanakin Seminar: kwanaki bakwai ne 7. Ana bukatar kullum ka saurari darussan sa’annan kayi jarabawa ta link, zamu tantance dukkan sakamakon a computer mu, don haka ka tabbatar ka rubuta lambar email naka yayin jarabawar.
Za’a fara Daurar ranar Litinin 11 May.

Darasi na farko: shimfida tareda jarabawa a wannan Link din:
https://docs.google.com/forms/d/1jtNNcQKDD0pbw2ljwAhBhWZZSfe_pjS_3ImKZ8XN16E/edit
Littafin Jarabawa:
https://drive.google.com/file/d/1VJhwMquKjJ_cePPfwmO99MOrgOGO5pzK/view?usp=drivesdk
Ku taimake mu wajen ya’da wannan shirin, Allah Yasa ku a Aljannah
امل نشره حتى تعم الفائدة
دورة باللغة الهوساوية

Check Also

Wajiban Hajj

1- Yin harama daga miƙati. 2- Tsayuwa a Arafah har zuwa dare. 3- Kwana a …